Sakamakon canji: Atiku ya taya diyarsa murna bayan ta kama sana'a

Sakamakon canji: Atiku ya taya diyarsa murna bayan ta kama sana'a

Diyar tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar PDP a 2019, Atiku Abubakar, ta ba jama’ar kasar nan mamaki bayan ta bude gidan siyar da abinci a birnin tarayya Abuja mai suna Fiesta Restaurant.

Walida dai bata dade da kammala karatunta ba a jami’ar Amurka da ke Yola a jihar Adamawa. Ana musu kallon shafaffu da mai don yaran masu fadi a ji ne.

Kamar yadda mahaifinta ya wallafa a shafinsa na twitter yayin taya diyarsa murna, “Ina alfahari da hazakarki ta kasuwanci. Kin kasance abin misali wajen koyar da matasa hanyoyin samar da ayyukan yi a kasa.”

Sakamakon canji: Atiku ya taya diyarsa murna bayan ta kama sana'a

Sakamakon canji: Atiku ya taya diyarsa murna bayan ta kama sana'a
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Mun kafa kwamitin binciken Ganduje - Hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano

Sakamakon canji: Atiku ya taya diyarsa murna bayan ta kama sana'a

Sakamakon canji: Atiku ya taya diyarsa murna bayan ta kama sana'a
Source: Twitter

Wannan ya faru ne bayan makonni kadan da diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan Buhari ta tashi tsaye da sana'a.

Hanan dai ta je har jihar Bauchi ne don daukar hoto tare da ganin al'adun gargajiya na masarautar.

Amma kuma abinda ya bar baya da kura, shine yadda tayi amfani da jirgin saman fadar shugaban kasar zuwa sabgarta.

Al'ummar kasar nan sunyi caa a kanta tare da bukatar jin dalilin da zai sa diyar shugaban kasa ta dinga yawon sabgar kanta a jirgin shugaban kasar wanda gwamnatin Najeriya ke kula dashi.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel