Latest
Sai dai majiyar Legit.ng ta ruwaito akwai akalla mutane 110 da suka kamu da cutar Coronavirus a kasar Iraqi, kasar da burbushin ISIS suka rage, kuma akwai guda
Kwanan nan Gwamnatin Amurka ta tona asirin danyen aikin da Sojoji su ka yi. Amurkar ta bayyana Jihohin Kano, Osun, Ribas a matsayin inda aka yi magudin zabe.
Da alamu dai yanzu ranar hisabin Adams Oshiomhole ta dumfaro a rigimar da ta barkowa jam’iyyar APC. An jima ne Oshiomhole zai san matsayar kujerarsa a kotu.
A cikin jawabin da ya fitar ranar Lahadi, Tinubu ya bayyana cewa abin takaici ne cewar har ta kai ga masu wannan buri sun kitsa dakatar da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole. "Duk da mun samu nasarar dakile yaduwar
Gwakuru wani karamin tafki ne da ke nan a yankin kudancin jihar Kaduna a karamar hukumar Kagarko. Tafkin ya kasance masamar ruwan sha ga mazauna wannan yanki
A shekarar 2017, diyar Sanusi II, Shahida, ta yi wani jawabi a taron farko na tunawa da 'yan matan Chibok da aka sace a garin Abuja. Ta ce akwai yuwuwar tube ra
Za a yi jana'izar a yau a gidanta da ke Nagazi, karamar hukumar Okene bisa koyarwa addinin musulunci. Kafin rasuwar ta, tana da shekaru 101 kuma ta rasu ta bar
Neman shishige wa abokan aiki abu ne da ke bata wurin aiki tare da janyo matsaloli daban-daban. Wani mutum mai suna Penjamin Franklin ya koka kan yadda aka kafa
Junaid Mohammed ya na ganin akwai tafka da warwara a sha’anin Muhammadu Sanusi. Fitaccen Dattijon Arewan ya goyi bayan tunbuke Sanusi II da aka yi kwanan nan.
Masu zafi
Samu kari