Latest
Gwamnatin jihar Zamfara ta zargi rashin tsare iyakokin kasar nan da taimakawa wajen sabbin hare-haren 'yan ta'addan da tsageru a jihar. Gwamna Bello Mohammed ya
An fitar da ranar 8 ga kowannen watan Maris ne don murnar ranar mata ta duniya din. Mata daga addinai, kabilu da kuma al’adu daban-daban kan hadu don taya juna
A jiya Juma'a ne mahaifiyar Malam Muhammadu Sanusi Lamido II ta ziyarcesa a mafakarsa a garin Awe da ke jihar Nasarawa. Kafin zuwanta, an sake tsaurara matakan
Mawaki Ayodeji balogun wanda aka fi san da Wizkid ya yi magana a kan kokarin haramta shigo da janareto kasar nan don samar da wutar lantarki da majalisar dattij
Majalisar dattijan kasar nan ta fara yunkurin saka dokar daure duk wanda ke siya da siyar da injin samar da wutar lantarki na shekaru 10. Dokar na son hana shig
Ministan ya kafa kwamitin ne domin ya yi duba, nazari tare da bayar da shawarwai a kan tasirin bullar 'Corona Virus' a kan tattalin arzikin Najeriya. Sylva, tso
Wani fasto yayi wa tubabben sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II, wanda ya isa filin sauka da tashin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas a sa’o’in ka
Maganar gaskiya shine zan iya koma wa kan kujerata idan hakan nake so. Basu bi ka'ida k nuna kwarewae aiki ba wajen cire ni. Ina shigar da kara kotu za ta mayar
A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa matarsa da suka yi aure shekarar da ta gabata, watanni biyu da suka wuce ta gudu ta barshi..
Masu zafi
Samu kari