Latest
A ranar Litinin, hukumar yan sanda a jihar Sokoto ta alanta hana hawa babur da keke a daidaita sahu a kwaryar jihar daga karfe 11 na dare zuwa 6 na safiya.
Wani matashi mai shekaru 28 wanda ya kashe abokin shi na kafar sada zumuntar Facebook tare da yadda gawar a daji da ke Nanka a jihar Anambra, ya bayyana dalilin
An ceto wata yarinya mai shekaru 13 wacce ta dau shekaru tana shan wahala a hannun mahaifiyarta. An zargi mahaifiyarta da garkameta a cikin bandaki, azabtar da
Gwamnatin jahar Lagas ta tabbatar da samun mutum na uku da ke dauke da cutar Coronavirus a jahar. Kwamishinan lafiya na jahar, Akin Abayomi ne ya bayyana hakan.
Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook mai suna Lala Bala ta bayyana yadda take kwanciya da mahaifinta. Matashiyar ta ce wannan na ka
Wata kungiyar mabiya addinin Hindu da ke kasar Indiya sun hada liyafar shan fitsarin Shanu don garkuwa daga cutar Coronavirus. Mutane da yawa daga cikin mabiya
Biloniya Ned Nwoko mijin tsohuwar jarumar fina-finai Regina Daniels ya bayyana cewa shi Musulmi ne. A don haka addini ya amince mishi da ya auri mata da yawa ka
Wani shaida, Olaleye Isma’il, a ranar Litinin, 16 ga watan Maris, ya fada ma Wata babbar kotun Borno a Maiduguri cewa Aisha Wakil ta karkatar da kudin kwangila.
Kungiyar SSANU ta manyan ma’aikatan Jami’a sun yi amai sun lashe, sun ce an yaudaresu a tsarin IPPIS, sun bukaci a komawa GIFMIS wajen biyansu albashi yanzu.
Masu zafi
Samu kari