Latest
A daidai jiyan ne kuma kotun daukaka kara ta ba Adams Oshiomhole nasara. Hakan na nufin yunkurin tunbuke Oshiomhole daga kujerar Shugaban APC ya gamu da cikas.
A Kano, Jam’iyyar APC ta caccaki Nasir El-Rufai a game da alakarsa da tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi. APC ta ce El-Rufai ya nemi wata sarauta ya ba shi
Wani malamin addinin Musulunci, Ustaz Sa'eed AbdurRauf ya bayyana rasin saka tsoron Allah a zuciya da kuma rashin kudi a matsayin tushen lalacewar aure a kasar
A tattaunawarsa da jaridar Tribune ta wayar tarho ranar Litinin, Segun ya ce yanke shawarar fita daga jam'iyyar ne domin kare mutuncin magoya bayansa da ba a ga
Dazu mu ka ji cewa APC ta kira muhimmin taro game da tirka-tirkar Oshiomhole a kotu. Shugabannin Jam’iyyar APC za su zauna a taron NWC gobe da safe a Abuja.
Kotu ta umurci Shugaban hafsan sojojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai da ya mika sojojin da ake zargi da hannu wajen sakin Hamisu Bala wdume.
Oba na jihar Legas, Rilwan Akiolu ya kai ziyarar kara ga tubabben Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi a gidansa da ke Legas a daren Lahadi, 15 ga watan Maris. San
Yusrah Sanusi ta ce tun Mahaifinta ya na Matashi su ke tare da Gwamna El-Rufai. Ta kuma roki Allah ya ba ta Abokan da za su shaku da su kamar Mahaifinta da shi.
Rahotanni sun kawo cewa ana shirin rufe wuraren wanka na jama’a wanda aka fi sani da Hammams da masallatai domin rage yaduwar cutar Coronavirus a kasar Moroko.
Masu zafi
Samu kari