Latest
Wani tsohon direban tasi mai suna Ganiyu Adenekan, ya bukaci wata kotun gargajiya da ke zama a Ake, Abeukuta da ke jihar Ogun a kan ta tsinke igiyar aurensu mai
Rahotanni sun ce kishin kasa ta sa ‘Dan wasan Liverpool ya ba Sanagal tallafin Coronavirus. Sadio Mane ya taimakawa kasarsa ta Sanagal neda kyautar £41,000.
Hukumar shirya jarabawar neman gurbi a manyan makarantun gaba da sakandari, JAMB ta yi kira ga yan Najeriya da suka zana jarabawar da su duba sakamakon jarabawa
Shugaban jam'iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole ya roki a yafewa juna bayan rigimar da te nemi ta barkewa APC. Oshiomhole ya bukaci a manta da abin da ya faru.
Khalifa Shehu Ahmad Tijjani Inyass ya bada sanarwar cewa an dage taron maulidi Shehu Ibrahim Inyass wanda kungiyar Majm'ul Ahbabu Shehu Ibrahim za ta shirya a
Kwamitin shugaban kasa dake yaki da yaduwar cutar Coronavirus ta kafa wata karamar kwamiti wanda za ta tattauna da shuwagabannin addinai daga bangarorin addinin
A cewar tsohon gwamnan jihar Benue kuma Sanata mai wakiltar jihar Benue, Sanata Gabriel Suswam, kamata yayi 'yan siyasa su fara yin kwana daya ko biyu a gidan..
Gwamnonin yankin Arewa maso yamma sun sanar da cewa za a rufe dukkan makarantu da ke yankin na tsawon kwanaki 30 kamar yadda The Nation ta ruwaito. A cikin sako
Gwamnatin jihar Legas ta ce za ta bukaci shugabannin musulmi da na kirista a jihar su dakatar da yin sallar Juma'a a masallatai da kuma taron ibadah na ranar La
Masu zafi
Samu kari