Latest
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fito ya yi ma yan Najeriya bayani game da bullar annobar cutar Coronavirus, kamar ya
Hukumar NYSC ta musanta rade radin da ake yayatawa ne cewa wai akwai wani dan bautan kasa daya kamu da cutar Coronavirus, inda ta ce babu gaskiya a cikin rade r
Wasu yan daba a jahar Kano sun kai wa ayarin motocin tsohon gwamnan jahar kuma jigon PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso hari a ranar Talata, 17 ga watan Maris.
Majalisar dattawa ta gabatar da wannan bukata ne bayan tafka muhawara kan muhimmancin hakan ga al’umma a ranar Laraba, 18 ga watan Maris a zauren majalisa.
Gwamnan jihar Bayelsa, Diri Douye a ranar Talata ya ce ya kai wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara ne domin ya gabatar da kan shi ga shugaban kasar a hukuma
Kungiyar malaman jami’a ta ASUU ta bayyana cewa ta cimma yarjejeniya kwakkwara tare da gwaamnatin tarayya a kan yajin aikin jan kunne da ta tafi a yanzu haka.
Wani shaidan EFCC mai suna Stanley Ani a ranar Talata ya fadawa kotun tarayya da ke Abuja yadda jami'an hukumar shirya jarrabawar shiga jami'o'i, JAMB, suka kar
Ma’aikatar lafiya ta jahar Katsina ta samu wani mutum na farko da ake zargin yana dauke da cutar coronavirus, sakataren din-din-din na ma’aikatar ya bayyana.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gwamnatin tarayya ta haramtawa matafiya daga kasashe 13 shigowa Najeriya daga yau saboda annobar cutar Coronavi
Masu zafi
Samu kari