Latest
Yayinda annobar Coronavirus ke cigaba da yaduwa a duniya, gwamnatin tarayya ta umurci dukkan shugabannin jami'o'i da makarantun sakandare mallakin gwamnatin tar
A ranar Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan da Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe. Su biyun sun
A yayin da tsoron mugunyar cutar coronavirus ta ci gaba da yaduwa, kungiyar kiristoci ta kasa ta umarci mabiyanta da su dakatar da duk lamurran bauta da zai tar
Lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi ga ‘yan Najeriya a kan annobar coronavirus bai yi ba, cewar ministan yada labarai, Lai Mohammed a ranar
Gwamnati ta biya Farfesohin da ke karbar makudan kudi N58, 000 a Fubrairu. Da mamaki ace shugabannin Jami’a da ake biyan Miliyoyi sun koma karbar dubunnai.
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta sanar da cewa daya cikin 'ya'yan shugaban kasa ta killace kanta bayan dawowa daga kasar Ingila don
A cewar kwamishinan, za a sake gudanar da gwajin tantancewa na karshe a kan baturen tare da bayyana cewa za a sallame shi da zarar sakamakon gwajin ya sake nuna
Wani mutum mai sun Patrickson ya bayyana labarin nasararshi mai cike da ban al'ajabi. Ya zama mamallakin kamfanin man fetur da iskar gas bayan shekarun da ya da
Ana tsaka da kira ga gwamnatin a kan ta rufe iyakokinta don gujewa yaduwar cutar numfashi ta coronavirus, fadar shugaban kasar ta bayyana matakin da gwamnatin N
Masu zafi
Samu kari