Latest
Majalisar dattawan Najeriya a ranar Alhamis, 19 ga watan Maris, ta dauki wasu matakai na hana yaduwar annobar cutar coronavirus da ta game kasashen duniya.
Gwamnatin jahar Neja ta yi umurnin rufe makarantun gwamnati da na kudi da kuma dukkanin makarantun gaba da sakandare a fadin jahar sakamakon annobar coronavirus
A halin yanzu, cutar nan ta COVID-19 za ta girgiza tattalin arzikin Kasashe, jama’a za su rasa hanyar samun abinci. Wannan annoba za ta taba masu kananan ayyuka
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da Ope Saraki, dan-uwan tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki
Rahotanni sun kawo cewa kungiyar addinin Musulunci ta Ansarud deen a Najeriya ta dakatar da Sallar Juma'a da manyan taruka a masallatanta da ke fadin kasar.
Babu wanda ya kaiwa tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jamiyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yayinda ya halarci wani
Fitaccen mawakin nan na Kannywood Naziru M. Ahmad wanda aka fi sani da sarkin wakar sarkin Kano, ya bayyana gaskiyar dalilin da ya sa ya ajiye mukamin nasa.
Mun ji labari cewa Gwamna Dapo Abiodun ya hana gidan rawa da kallon fim aiki a Jihar Ogun. Gwamnan ya ce wannan mataki zai fara aiki ne ba tare da wata-wata.
Gwamnatin jahar Ondo ta tabbatar da cewar akwai wani da ake zargin yana dauke da cutar Coronavirus a Akure, babbar birnin jahar, inda ake kula dashi a yanzu.
Masu zafi
Samu kari