Latest
A jiya ne majalisar koli ta kula da lamurran addinin Musulunci a Najeriya (NCSIA) ta bayyana cewa za a yi jam’in sallar Juma’a a babban Masallacin kasa da ke Ab
wannan batu na Trump ya sa yan Najeriya musamnan a babban birin tarayya Abuja da jahar Legas neman maganin Chlorquine, har ta kai ga ana neman shi a shagunan ma
A rayuwa komai yana iya sauyawa abinda kake tsoro ka iya baka tausayi wata rana abinda ke baka tausayi ka iya baka tsoro, haka masoyi kan zama makiyi kamar...
Ga dukkan alamu mabiyan jaruma Tumba Gwaska sun kaita makurar bacin rai wanda har ta kai ga ta wallafa wani bidiyo tana musu martani kan cece-kucen da suke...
Saboda shaukin cire Sarkin Kano Muhammadu Sanusi da maye gurbin sa da Aminu Ado Bayero, fitaccen mawakin nan Dauda Kahutu Rarara ya saka gasa, inda zai raba...
Gwamnatin tarayya ta rufe manyan filayen sauka da tasin jiragen samanta guda uku don shawo kan yaduwar cutar coronavirus a Najeriya. Musa Nuhu, darakta janar na
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bayar da umurnin rufe dukkan makarantun gwamnati da na kudi a jiharsa a matsayin mataki na kare yaduwar annobar c
Wata mata mai shekaru 103 da haihuwa 'yar kasar Iran da ta kamu da cutar Coronavirus ta warke a ranar Laraba 18 ga watan Maris na 2020. Duk da cewa mafi yawanci
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayyana abinda ya gani a sansanin 'yan gudun hijira da 'yan Boko Haram suka fatattaka. Yace ya ga abubuwan tashin hankali da al
Masu zafi
Samu kari