Latest
Sanarwar ta kara da cewa ma’aikatan kula da al’amuran cikin gida ce za ta tabbatar da dabbaka dokar tare da hadin kan hukumomin Soji, Yansanda da sauran hukumom
Shugabar kasa Angela Merkel za ta rika aiki daga Uwar-dakan gidanta. Haka zalika Shugabar kasar Namibiya ya killace kan shi saboda hana yaduwar Coronavirus.
Babban sufetan Yansandan Najeriya, Mohammed Adamu ya yi kira ga yan Najeriya dasu dakatar da kai ziyarce ziyarce zuwa ofisoshin Yansanda da Caji ofis dake duk f
Punch ta ruwaito yan cocin sun kai ma Yansandan RRR hari ne a lokacin da suke daukan hotunan abubuwan dake faruwa a Cocin, inda suka kwace wayoyin salula guda b
Shugaban Majalisar Tarayyar Kamaru ya dauko cutar nan ta Coronavirus. Wadanda su ka yi mu’amala da shugaban ‘Yan majalisar a ‘yan kwanakin nan sun shiga uku.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar People's Democratic Party, PDP, a zaben 2019 Atiku Abubakar ya sanar da cewa ɗan sa ya kamu da ƙwayar cutar Covi
Shugaban makarantun Qur'ani, Islamiyya da Tsangaya, Sheikh Gwani Dan Zarga, ya tabbatar da rufe makarantun ga manema labarai ranar Lahadi a Kano. Ya ce yin haka
Rahotanni sun kawo cewa akalla mutane 674 ne suka mutu a Faransa sakamakon cutar coronavirus bayan an bayar da rahoton mutane 112 da aka tabbatar da mutuwar su.
A yau Lahadi ne dai aka fara yada wani labari da ke cewa Ma'aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta tabbatar da wasu dalibai biyu sun kamu da annobar coronavirus a BUK.
Masu zafi
Samu kari