Latest
A kokarinta na cigaba da yaki da aiyukan ta'addanci da sauran kalubalen tsaro a fadin kasa, rundunar sojin sama (NAF) ta inganta tare da kaddamar da wani jirgin
Matar El-Rufai ta ce ana yi masu tsammanin cewa mu na da wasu makudan kudi. Sannan ta ce sun takawa kan su burkin tsoma kansu a cikin sha’anin gwamnatin Jihar.
A yau Lahadi, gwamnatin tarayya ta sanar da cewa na samu karin mutane hudu masu dauke cutar coronavirus (COVID-19), yanzu adadin masu cutar a Najeriya 26..
Hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta wallafa wasu matakan da mutum zai bi don kare kansa daga kamuwa da annobar cutar Coronavirus da ya karade fadin duniya.
Cutar COVID 19 watau Coronavirus ta kama Paolo Maldini, Paulo Dybala da Fellaini. COVID 19 ta kama ‘Yan wasan Juve uku kenan da kuma tsohon ‘Dan kwallon Man Utd
Wani fasinja da zai je Asaba daga Legas ya tashi hankalin jama'a a ranar Asabar bayan an gano bashi da lafiya. An gano fasinjan na fama da muguwar rashin lafiya
A yayin da aka ci gaba da samun barkewar cutar Covid-19 a Najeriya, akwai yuwuwar a garkame majalisar tarayyar kasar nan, kamar yadda jaridar Punch ta bayyana.
Mun ji cewa tsohon Jigon APC, Segun Oni, ya yi kaca-kaca da Jam’iyya bayan ya dawo PDP. Tsohon Shugaban Jam’iyyar na APC ya na ganin gara PDP da APC sau dubu.
An shirya daura auren marigayi Yarling ne da amaryarsa, Miss Helen Weze, ma'aikaciyar jinya a asibiti da a halin yanzu iyalan suka ce tana kwance a Asibitin Koy
Masu zafi
Samu kari