Latest
Mun kawo maku bayanin mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero akan bullowar COVID-19. Sarkin ya umarci mutane su koma ga Allah da addua a halin yanzu.
A kokarin ta na dakatar da yaduwar mugunyar annobar cutar nan mai toshe numfashin dan Adam, watau Coronavirus, gwamnatin tarayya ta baiwa ma’aikatanta hutun dol
Ministan lafiya, Dr Osagie Ehanire ya yi barazanar sakin sunayen wadanda suka ki bin dokar killace kansu don taimakawa hana yada cutar a kasar nan. Ehanire ya b
Gwamna Abdullahi Ganduje ya hadu da Tinubu da Surukinsa tsohon Gwamna Ajimobi. An ga Ganduje da Tinubu su na yin wata salon gaisuwa saboda annobar COVID-19.
Alkalin alkalan Najeriya, Tanko Mohammed ya umarci dakatar da dukkan zaman kotu a Najeriya sai dai wadanda na gaggawa ne, na kwanaki 14 sakamakon mugunyar cutar
Ma'aikatar kiwon lafiyar Najeriya ta yi kira fa gwamnatin kasar Sin ta kawowa Najeriya dauki wajen yakar cutar Coronavirus a kasar bayan an samu mutane akalla 3
Bello Muhammad ya kasance a cikin gida tun bayan da ya dawo jahar a ranar Alhamis da ya gabata daga wani tafiya da ya yi zuwa kasar waje bayan dawowa daga waje.
Dazu mu ka ji cewa Dangote ya umarci Ma’aikatansa su yi taka tsan-tsan da cutar Coronavirus. Daga yau an dakatar da duk wani taron karawa juna sani da sauransu.
Gwamnatin tarayya ta bada umurnin rufe dukkan iyakokin Najeriya na kasa na tsawon makonni biyu domin hana mutanen da ke dauke da cutar Coronavirus shigowa kasar
Masu zafi
Samu kari