Latest
Kungiyar bunkasa tattalin arziki da ci gaba ta kasashen duniya OECD ta yi jan kunne cewa za a dauki shekaru masu tsawo kafin a iya farfadowa daga cutar corona.
Kasa da shekaru kafin barkewar mugunyar cutar coronavirus da ta lashe rayukan jama'a a duniya, babban hamshakin mai kudi Bill Gates ya ja kunnen duniya a kan a
Masana kiwon lafiya a kasar Birtaniya, kwararru a sashin Kunne, Hanci da Makogwaro sun gano wasu sabbin alamomin cutar Coronavirus, daga ciki akwai daina jin da
Oyo-Ita, wacce hukumar EFCC ke bincika kan zargin hamdame kudade ta isa babbar kotun tarayya a Abuja a ranar Litinin, 23 ga watan Maris, dauke da matashin kai.
Wani mutum mai shekaru 35 mai suna Habeeb Kasali ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Ogun a kan laifin da ake zarginsa na halaka wani Bamidele Johnson ma
Rev Samson Ayokunle, Shugaban kungiyar CAN, ya ce mugunta da laifuffukan da mutane ke aikatawa sabanin abun da Allah ya yi umurni ne ya haddasa annobar corona.
Alamu sun nuna za a iya hana da Atiku da sauran ‘Yan siyasa takara idan aka taba dokar zabe. Sabon kudirin Majalisa zai kawowa Atiku matsala a zabe mai zuwa.
Mun ji labarin yadda Buhari da Shugabannin APC su ka kashe wutar rigimar Jam’iyya. Gwamnoni da Manyan Jam’iyya su taimaka wajen kawo sulhun da aka yi kwanaki.
An samu mutum na farko da ya mutu sakamakon kamuwa da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Litinin, 23 ga Maris 2019. Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya
Masu zafi
Samu kari