Latest
Wani bidiyon shugaban kasar Tanzania, John Joseph Magufuli ya bayyana inda yake kokarin yin wsa da rayukan jama'ar kasarsa duk da kuwa barkewar annobar coronavi
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa Allah ya yiwa wata sanata mai wakiltan yankin Cross River ta arewa, Rose Okoji Oko rasuwa. Sanatar ta rasu tana shekara 63.
Annobar COVID-19 za ta jefa Najeriya da kasashen Duniya cikin matsala a bana. IMF ta ce COVID-19 za ta ruguza tattalin arzikin Duniya a shekerar nan ta 2020.
A kalla kauyuka 1 ne a gundumar Mbaiiikyor da ke karamar hukumar Kwande ta jihar Benue a daren lahadi suka fuskanci mummunan hari. Wakilin jaridar Daily Trust y
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane hudu da suka kamu da cutar Coronavirus (COVID19) a Najeriya a yau
Sakamakon gwajin da aka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari na Covid-19 ya nuna cewa shugaban baya dauke da kwayar cutar kamar yadda Thisday ta ruwaito. Hukumar NCDC
Hadi Sirika, ministan sufurin jiragen sama ya ce filayen jiragen saman Najeriya har yanzu suna bude amma ga jiragen saukar gaggawa na kaya da kuma aiyukan taima
Gwamnoni sun fasa yin zaman da su ka yi niyya a Abuja kamar yadda mu ka samu labari jiya. Hakan bai rasa nasaba da cutar Coronavirus da ta shigo kasar nan.
Gwamnatin jihar Borno ta hana mutane kai ziyara a sansanin 'yan gudun hijira (IDP) a fadin jihar na tsawon makonni hudu kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Masu zafi
Samu kari