Latest
Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya kuma gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya bayyana cewa ya shiga killace kansa na tsawon makonni biyu bayan haduwa da muta
Oyetola ya yi kira ga a kwantar da hankali biyo bayan tabbatar da bullar cutar coronavirus karo na farko da cibiyar hana yaduwa cututtuka na Najeriya ta yi Osun
Wasu ‘yan Najeriya sun bayyana tsoronsu da firgici a kan yadda jirgin kamfanin British Airways zai baro filin sauka da tashin jiragen sama na Hearthrow zuwaNaje
Ta tabbata kakakin majalisar dokokin jihar Edi, Frank Okiye, ya zama mutum na farko da ya kamu da cutar Coronavirus a jihar Edo, mataimakin gwamnan jihar, Phili
Ministan Abuja ya ce za a mayar a babbar asibitin Zuba zuwa cibiyar killace mutane duk a matakan da ake dauka na hana yaduwar cutar coronavirus a birnin tarayya
Biyo bayan halartan taron kungiyar gwamnonin Najeriya da na tattalin arziki na kasa, Gwamna Godwin Obaseki ya shiga killace kansa sakamakon haduwa da mutum 2.
Wani likita Usaman Riaz ya kasance daya daga cikin jami’an lafiya da suka sadaukar da kansu wajen kula da wadanda suka kamu da cutar coronavirus a fadin duniya.
Prince Charles babban dan sarauniyar Ingila, Sarauniya Elizabeth II ya kamu da muguwar cutar coronavirus. Prince Charles dai shine yarima mai jira gado a kasar
ESPN ta ce Ronaldo da babban Dillalinsa sun bada gudumuwar kudi domin yaki da COVID-19. Ronaldo zai bada gudumuwar kudi domin yaki da Coronavirus a Portugal.
Masu zafi
Samu kari