Latest
Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi, ya bukaci jama'ar jiharsa da kada su ji tsoro a kan kebancesa da aka yi sakamakon cutar coronavirus da ya kamu da ita.
Fasinjojin da ke jirgin kamfanin Air Peace wanda ya taso daga Legas a ranar Talata an hana su fita daga jirgin a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Ami
Shahararren jarumin fina-finai, Ali Nuhu ya ce hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) za ta yi masa gwajin cutar coronavirus. Jarumi Ali Nuhu tar
Gwamnatin jahar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta bayar da umarnin dakatar da manyan motocin fasinjoji masu zuwa Kano daga jahar Lagas.
Rahoto daga hedikwatar rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewar wani jami’in soja na kasar ya kamu da cutar coronavirus wacce ke ci gaba da yaduwa a duniya.
Majalisar zartarwa ta jihar Ondo ta amince da nadin yarima Oloyede Adeyeoba, mai shekaru 15, a matsayin Arujale na Okelsi Okeluse a karamar hukumar Ose. Matashi
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, wanda a ranar Talata, 24 ga watan Maris aka tabbatar da cewa yana dauke da cutar coronavirus ya isa cibiyar
Majalisar Malamai da Limaman jihar Kaduna sun bada shawarar dakatad da Sallar Juma'a da Khamsu-Salawatin da suka zarce mutane 20 a fadin jihar saboda COVID
Anyi dariya babu kakkautawa a majalisar dattijan kasar nan bayan da Sanata Abdullahi Adamu, sanata mai wakiltar jihar Nasarawa ta yamma ya cire takunkumin hanci
Masu zafi
Samu kari