Latest
Sakamakon gwaji da aka yiwa gwamnan jahar Edo, Mista Godwin Obaseki ya nuna baya dauke da cutar coronavirus, amma ya yanke shawarar ci gaba da killace kansa.
Yau ana neman wata daya cir da shigowar cutar Coronavirus Najeriya. Legit.ng Hausa ta tattaro muku abubuwan da ya kamata ku sani game da cutar a kasar Najeriya.
Najeriya ta samu gudumuwar yaki da Coronavirus daga kasar waje. Yanzu dai Gwamnati ta rage hasashen da ta yi kudin gangar mai, kuma ta warewa yakar COVID-19.
Hukumar kula da filayen jiragen sama na gwamnatin tarayya (FAAN) ta sanar da cewa ana feshin magani a filayen jiragen saman Najeriya. Kamar yadda bidiyon ya bay
Abba Kyari, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ki killace kansa ba bayan ya dawo daga kasar Jamus da Ingila ne saboda a lokacin da ya d
Allah ya yiwa wata tsohuwa ‘yar asalin jahar Kano da ke zama a kasar Amurka mai suna, Hajia Laila Abubakar Ali rasuwa bayan ta kamu da annobar coronavirus.
Kafatanin rundunonin Najeriya na zaune cikin shirin ko-ta-kwana tare da aiki da cikawa domin dabbaka umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari na garkame Najeriya
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun yi garkuwa da babban yayan gwamnan jahar Bauchi, Alhaji Adamu Mohammed Duguri, a garin Bauchi yayinda ya ke hira da abokai
Ahmad Lawan ya ce Coronavirus ta Majalisa ta tafi hutu Cutar COVID-19 ta sa an garkame Majalisa amma ‘Yan Majalisa za su makale a Abuja gudun wani aiki ya taso.
Masu zafi
Samu kari