Latest
Yawacin mutanen da aka samu suna dauke da kwayar cutar corona a Najeriya, 'yan kasa ne da suka dawo daga kasashen ketare, musamman turai. A tsakanin manyan jami
Fadar gwamnatin jahar Nassarawa ta fitara da sanarwa game da sakamakon gwajin da jami’an hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta Najeriya, NCDC ta gudanar a kan gwa
Wannan shi ne rana zafi inuwa kuna, ba’a gama jimamin kamuwar gwamnan Bauchi, Bala Muhammad da annobar Coronavirus ba, kwatsam sai ga wasu gungun miyagu yan bin
Fitaccen attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya shawarci gwamnatin tarayya a kan ta baiwa asibitoci da cibiyoyin gwaje gwaje masu zaman kansu daman fara gudanar d
Karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Ramatu Aliyu ta bayyana cewa ta hukumar yaki da yaduwar cututtuka a Najeriya ta gudanar da gwajin annobar nan mai
Gwamnan jahar Ondo, Rotimi Akeredolu ya shiga halwa inda ya kebance kansa domin kauce ma yada cutar Coronavirus wanda ake tunanin zai iya kamuwa da ita sakamako
Mun samu labari cewa ta tabbata Gwamnan Kogi Yahaya Bello bai kamu da cutar Coronavirus ba. A Osun kuma Coronavirus ta sa ‘Dan Majalisar Najeriya ya rufe kansa.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya killace kansa sakamakon halartan tarurruka uku kungiyar gwamnonin Najeriya da aka gudanar ranar 18 ga Maris 2020.
Wani mai gyaran kayayyakin wutar lantarki, Victor Edem ya kashe kansa saboda matsalar da ya fama da ita na gaza gamsar da matarsa yayin kwanciya da kuma gaza yi
Masu zafi
Samu kari