Latest
A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook jiya da dare, Sowore ya bayyana cewa wannan kokarin kama shi da gwamnatin tarayyar take yi yana da nasaba...
Shahararren dan siyasar nan na Najeriya, Sanata Dino Melaye ya yi bajinta yayinda ya bayar da gudanarwa abun tsaftace hannu da Vitamin C ga mutane a jahar Kogi.
Shugaban hukumar kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), Mele Kyari ya sanar da cewa hukumar mai kula da man fetur da iskar gas za ta bayar da gudunmawar dallar
Kamfanin jirgin sama na Dana Air ya bayar da jirgi, ma'aikata da duk wani abu da ake bukata ga gwamnatin Najeriya a kokarin da kamfanin yake na taimakawa wajen.
Gwamnatin jahar Gombe karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya, ta sanar da rufe iyakokinta duk a kokarinta na daukar matakin hana yaduwar coronavirus.
Hukumar shirya zabukan kananan hukumomi ta jahar Ondo, ODIEC ta bayyana cewa babu gudu babu ja da baya game da gudanar da zabukan kananan hukumomin da ta shirya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a yanzu haka Mista Boris yana can a killace a fadar shugaban kasar Birtaniya dake Lamba 10, Downing Street, inda ake sa ran zai farf
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jinjinawa manyan yan Najeriya da kungiyoyi da suka tashi tsaye wajen yaki da annobar Covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus
Iran ta sanar da samun sabbin mutane 144 da suka mutu daga cutar coronavirus, inda jimlar wadanda suka mutu ya kama 2,378 a wannan annoba da ya karade duniya.
Masu zafi
Samu kari