Latest
Majalisar wakilan Najeriya ta fara karbar motocin alfarma kirar Toyota Camry 2020 wanda ta yi odarsu domin amfanin yan majalisun, kuma tuni ta fara rabar da su
Don haka yace gwamnati na shawartar jama’a su takaita ire iren tarukan nan kamar yadda hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta kasa, NCDC, ta umarta duba da yadda c
A yayin da gwamnan jihar Bauchi ke killace bayan ya kamu da cutar Coronavirus, 'yan majalisar jihar 20 na jam'iyyar adawa a jihar ta APC ne suka kammala shirin
Kungiyar masu siyar da magungunan gargajiya ta jihar Legas ta bayyana yadda ake tururuwar siyan Tagairi da kuma ganyen dalbejiya wanda ake kira da Dogonyaro tun
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce dukkan ma'aikatan Hukumar kiyayye yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC da suka yi ritaya su koma bakin aiki. Shugaban kasar ya
Sakamakon gwajin kwayar cutar coronavirus da ka aka yi wa sakataren gwamnatin tarayya, SGF, Boss Mustapha da Ministan Lafiya, da babban sakataren ma'aikatan laf
Mutane biyu sun sake kamuwa da cutar Coronavirus a Bauchin Yakubu. Kwamishanan kiwon lafiyan jihar, Dakta Aliyu Maigoro, ya bayyana hakan ga manema labarai a ra
Sabon rahoto da muke samu daga hukumar hana yaduwar cutuka ta Najeriya wato NCDC, ta bayyana cewa an sake samun karin mutane goma sha hudu da suka kamu da cutar
Fadar shugaban kasa ta bayar da tabbacin cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari na aiki ba ji ba gani domin tsiratar da yan Najeriya daga annobar Coronavirus.
Masu zafi
Samu kari