Latest
Ministar kudi ta Najeriya, Zainab Ahmed Shamsuna, tayi gargadin cewa Najeriya ka iya talaucewa idan har cutar Coronavirus ta cigaba da wanzuwa na tsawon...
Sama da mutane 300 ne suka mutu a kasar Iran yayin da sama da mutane 1000 ke kwance rai a hannun Allah bayan sun sha wani magani da a tunaninsu zai kare su...
Sakataren watsa labarai na kasa na jam'iyyar Lanre Issa Onilu ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwar da ya raba wa manema labarai a ranar Juma'a a birnin taray
Shugaban hukumar 'yan sanda na kasa, Adamu Mohammed, ya bayar da umarnin a hukunta jami'an 'yan sandan da aka kama a kyamara suna yiwa mutane barna a shaguna...
A cewar mawakin wanda a baya-bayan nan ya dawo daga kasar Amurka, ya tafi ya yi gwajin kwayar cutar ta Covid-19 tare da matarsa da wasu hadimansa da suka dawo t
'Yan Najeriya masu train yasa sun garzaya kafar sada zumuntar zamani inda suke bukatar a damke shugaban Izala bayan da ya jagoranci sallar Juma'a a ranar 26 ga
Gwamnatin jihar Legas ta shirya bankin kayan masarufi domin rabawa gidaje 200,000 a unguwannin talakawa 377 a jihar Legas domin saukake musu radadin dokar hana
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya ce masu cutar coronavirus shida a jihar har yanzu sakamakon gwaji yana nuna basu dauke da ita. Sanwo-Olu ya sanar da
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane biyar da suka sake kamuwa da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari