Latest
A ranar Lahadi, 29 ga watan Maris ne gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga al’ummar jahar Kano da su dauki azumi a ranar Litinin domin neman
An tafi da Abba Kyari zuwa Legas ne cikin jirgin sama na daukan marasa lafiya duk da cewa kawo yanzu bai fara nuna alamun kamuwa da kwayar cutar ba kamar yadda
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane goma sha hudu da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Sojin Najeriya biyu ne aka tabbatar da cewa suna dauke da cutar coronavirus bayan gwajin da aka musu a Monguno, jihar Borno, jaridar Sahara reporters ta tabbata
Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya dokar hana fita a birnin tarayya Abuja, da kuma jihohin Ogun da Legas, na tsawon makonni biyu domin takaita yaduwar cutar Cor
Sha'aban Ibrahim Sharada dan majalisa ne mai wakiltar mazabar birnin Kano a majalisar wakilai ta kasa. A ranar Lahadi ne ya bayyana kyautatawar da ya shiryawa
Mun samu labari cewa Nahiyar Afrika ta rasa tsohon Tauraro a sakamakon annobar cutar COVID-19. A karshen makon nan mu ka ji cewa COVID-19 ta kashe Mo Farah.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ne ya sanar da hakan yayin kaddamar da kwamitin neman kudin taimakawa masu karamin karfi a jihar. Hakan na kun
A ranar Lahadi ne hukumar kasar Saudi Arabia sun sanar da cewa wasu mutane 66 da suka kamu da kwayar cutar coronavirus sun warke. Sanarwar na kunshe ne a cikin
Masu zafi
Samu kari