Latest
Rahotanni sun kawo cewa an shiga halin fargabar cewar annobar coronavirus na iya shafar harkokin zaman shari’ar kotun zaben sanata na yankin Kogi ta yamma.
A Najeriya, an gano COVID-19 ta kama wasu manyan Malaman lafiya 3 a babbar Jami’ar UI. Jesse A Otegbayo ya na cikin wadanda ke dauke da kwayar Coronavirus.
Cibiyoyin gwajin kwayar cutar coronavirus da ke aiki yanzu a Najeriya sune; na cibiyar NCDC da ke Abuja, asibitin kwararru da ke Irrua a jihar Edo, asibitn koya
Sakamakon gwaji da aka yiwa gwamnan jahar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya nuna cewar baya dauke da cutar coronavirus, tuni dama gwamnan ya killace kansa.
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammed ya jadadda cewar yana cikin koshin lafiya yayinda aka kebancesa sakamakon kamuwa da ya yi da cutar coronavirus da ya yi.
Shugaban ma'aikatan farar shugaban kasa, Abba Kyari, shine na farko da aka fara samu dauke da kwayar cutar. Na biyu shine gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed,
Kwantrola Janar na hukumar shiga da ficen Najeriya, Muhammad Babandede, ya kamu da cutar Coronavirus. Jaridar Punch ta ruwaito. Kwantrolan wanda ya bayyana haka
Tsohon Sarki, Muhammadu Sanusi II da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya tsige, ya yi gwajin cutar COVID. ‘Dansa Ashraf Sanusi ya bayyana wannan a yau da asuba.
Mun kawo jerin taron da Nasir El-Rufai ya rika yi daf da fitowar gwajin da ya yi na COVID-19. Gwamnan ya yi ta kokarin tabbatar da cewa jama’a sun zauna a gida.
Masu zafi
Samu kari