Latest
Mun ji cewa Za a gina wuraren gwajin Coronavirus a Jihohi 7 a Najeriya. Gwamnati za ta gina sababbin wuraren gwajin Coronavirus ne a Kano, Jos da sauransu.
Ana ganin cewa kasashen da ke da arzikin man fetur za su rage yawan adadin danyen man da suke fitar da shi zuwa kasuwar duniya saboda yadda farinjininsa ya sauk
Kwamishinan lafiya na jahar Borno, Dr. Salisu Kwayabura, ya tabbatar da cewar mutane biyar da ake zargin suna dauke da cutar coronavirus a jahar basa da ita.
Ministar mata ta bukaci yan Najeriya da su dauki matakan kare kai sannan su cika gidajensu da kayan abinci domin su zauna a gida a kokarin rage yaduwar covid-19
Gwamnan jahar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya caccaki tsarin da hukumar NCDC ke amfani dashi wajen zabar wadanda za a yiwa gwaji a kan cutar coronavirus.
Rahotanni sun kawo cewa yan majalisar dokokin jahar Kaduna sun shiga alhini da rudani sakamakon sanarwar da Gwamna Malam Nasir El-Rufai ya yi a ranar Asabar.
Gwamnan jahar Anambra dake yankin kudu maso gabashin Najeriya, watau yankin Inyamurai, Willie Obiano ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bashi taimakon na
Gwamnan jahar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya bayyana cewa ya sadaukar da albashinsa na watanni 10 domin ganin an dakatar da yaduwar annobar Coronavirus a Naje
‘Yan Majalisa su na tantamar bada albashin Watan Maris a matsayin gudumuwar Coronavirus. Bayan jama’a sun bukaci ‘Yan Majalisa su yi irin kokarin Ministoci.
Masu zafi
Samu kari