Latest
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane ashirin da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya..
Attajirin jahar Kano, kuma dattijon jahar Kano, Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya baya da kyautar naira miliyan 300 ga gwamnatin jahar Kano domin yaki da annobar
Mun ji cewa Mai dakin Gwamnan Kaduna, Hadiza El-Rufai ta yi gwajin COVID-19. Hajiya Hadiza Isma-El-Rufai ta na jiran sakamakon gwajin COVID-19 kwanan nan.
Kungiyar jama'atu Nasrul Islam wacce ke karkashin jagorancin Sarkin Musulmai ta bayyana cewa jahilci ne wani malamin addini ya danganta cutar coronavirus da kar
Mun fahimci cewa Bayan Nasir El-Rufai wani Gwamnan Najeriya ya kamu da cutar nan ta Coronavirus.Gwamnan Jihar Oyo Seyi Makinde ya kamu da cutar a halin yanzu.
Wasu manyan masu kudi da kamfanoni sun bayar da tallafin kudade domin taimakawa gwamnatoci a matakan tarayya da jaha domin yakar annobar coronavirus a kasar.
Wani soja mai mukamin manjo janar a rundunar sojin Najeriya, Olusegun Adeniya ya bayyana cewa hare-haren mayakan Boko Haram a garesu na ci gaba da tsananta a kw
Gwamnan jahar Adamawa, Ahmadu Fintiiri ya sanar da dokar hana shige da fice a jahar na tsawon kwanaki 14 a wani mataki na kare jahar daga annobar cutar Coronavi
Gwamnan jahar Yobe, Mai Mala Buni ya bayyana daukan matakin garkame jahar Yobe gaba daya daga ranar Talata, 31 ga watan Maris domin kare yaduwar annobar cutar C
Masu zafi
Samu kari