Latest
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kama wasu motoci da suka yi yunkurin shiga Kano. Ciki har da wata babbar mota cike da mutane da ke niyyar shiga Kano.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano, ya nuna rashin gamsuwa da yadda ake tsare iyakokin jahar sabanin yadda ya yi umurni, ya ce direbobi na shiga jahar.
Olu Okeowu sanannen dan kasuwa dan kasuwa ne kuma mai taimakon jama'a. Ya shirya tsaf don taimakon 'yan kasar nan da ke fama da dokokin hana yaduwar muguwar...
Bisa dukkan alamu kudin wuta zai karu a Najeriya a Ranar 1 ga Watan Afrilu. Gobe Laraba za a kara farashin wutar lantarki kamar yadda NERC ta dade ta na buri.
Wani dan majalisar wakilai, Shehu Koko, yayi kira ga shugaba Buhari a kan ya bada umarnin dakatar da karban kudin wuta da na ruwa daga 'yan Najeriya na watanni.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta kama mutane 165 da kuma ababen hawa 205 sakamakon karya dokar ta-bacin da aka saka a jihar don hana yaduwar cutar COVID-19.
A Abuja, wani fasto ya fada hannun ‘Yan Sanda bayan ya bude cocinsa inda aka yi ibada a Ranar 29 ga Watan Maris, 2020, a daidai lokacin da ake fama da COVID-19.
Rundunar 'yan sandan jihar Imo ta damke wata matar aure mai suna Ada Amuzie. Ana zargin Amuzie da halaka wata karuwa mai suna Happiness wacce ta zarga da...
Da wannan ne tasa gwamnati ta dage a kan lallai ba za’a gudanar da gwajin Coronavirus a Najeriya ba sai an samu ingantattun kayan aikin yin gwajin kamar tadda h
Masu zafi
Samu kari