Latest
Shugaban kungiyar likitoci a Najeriya, Aliyu Sokomba, ya ce daya daga cikin mambobin kungiyarsa mai jinyar masu cutar Coronavirus ya kamu da cutar daga wani.
Mahukunta a karamar hukumar Agege da ke jihar Legas sun yi nasarar rufe babban masallacin unguwar ta Agege saboda saba dokokin da gwamnatin jihar ta saka ha han
Gwamnatin kasar Jamus ta dauki alwashin baiwa Najeriya tallafin makudan Yuro miliyan 5.5, kimanin naira biliyan 2.2 kenan a matsayin tallafinta sakamakon bullar
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai wata mummunan hari a kauyen Gangara dake cikin karamar hukumar Sabon Birni ta jahar Sakkwtao inda suka kashe mutane 22 ta
Jiragen yaki na rundunar sojin sama ta Najeriya a karkashin atisayen 'Operation Lafiya Dole' sun yi luguden wuta tare da baje daya daga cikin manyan mafakar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta janye rokon da Ma'aikatar Kudi, Kasafin Kudi da Tsare-Tsaren kasa ta yi na neman tallafin na'uarar taimakawa numfashi ta 'ventila
Gwamnatin Jahar kano na gudanar da bincike a kan wasu mutane 25 da ake zargin suna dauke da cutar coronavirus a jahar, sakamakon mutum 22 ya fito saura na 3.
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya yi martani a kan jita-jitar da ake yadawa na cewa shugaba Buhari ya sallami shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin ta
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis 2 ga watan Afrilun 2020 ya gana da mambobin kwamitin kar ta kwana na shugaban kasa a kan yaki da annobar covid-19
Masu zafi
Samu kari