Latest
Likitocin kwakwalwa na duniya sun ce kadan daga cikin wadanda suka kamu da muguwar cutar a kasashe masu tasowa na samun tabin kwakwalwa. Duk da zazzabi, tari...
A ranar Litinin da ta gabata ne gwamnatin jihar Zamfara ta bankado wata cibiyar horo da ke Gusau, babban birnin jihar. An samu ceto mutane 57 wadanda aka daure.
Gwamnatin jahar Bauchi ta sanya dokar hana zirga-zirga na tsawon kwanaki 14 a fadin jahar daga cikin kokarinta na hana yaduwar annobar coronavirus a jahar.
Majalisar dinkin duniya (UN) ta bayyana cutar coronavirus da mafi munin annobar da ta samu duniya bayan yakin duniya na biyu. Wannan jan kunnen ya biyo bayan...
Cutar Coronavirus ta raba Anthony Joshua da wani Abokinsa a kasar Ingila. A jiya kuma mun ji cewa COVID-19 ta kashe wani tsohon Shugaban kasar Somaliya a Landan
Wani dan asalin kasar Amurka da ya matukar fusata bayan ya rasa aikin shi sakamakon annobar coronavirus, ya harba budurwarshi kuma daga bisani ya kashe kanshi..
A wani salon nuna goyon baya tsakanin 'yan adawa biyu da ke fatan zama mafiya rinjaye a duniya, kasar Rasha ta kaiwa kasar Amurka tallafin kayayyakin asibiti...
Sakamakon gwajin da aka yiwa gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da uwargidarsa, Hafsat Ganduje ya nuna basa dauke da cutar ta Covid-19 wato coronavirus
The sun ta ruwaito cewa an yi wa masoyan biyu gwajin kwayar cutar ta Covid-19 amma sakamakon ya nuna cewa dukkansu biyu ba su dauke da cutar. Lorena tana daga c
Masu zafi
Samu kari