Latest
Iyalan mutum daya a kasar Spain wadanda suka hada da matar shi da yara 11 duk sun kamu da muguwar cutar coronavirus. Kamar yadda shafin Linda Ikeji ya ruwaito..
A ranar Alhamis, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samu nasarar gano mutane 3,550 cikin 5000 da ake nema wadanda suka hadu tabbatattun masu dauke da CIVD-19.
Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed ya ja kunnen 'yan Najeriya a kan dokar hana walwala da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya saka a ranar 29 ga watan.
Gwamnatin jihar Osun ta alanta neman mutane shida masu cutar Coronavirus ruwa a jallo bayan sun gudu daga inda aka killacesu a Ejigbo, jihar Osun ranar Juma'a.
An ware Najeriya daga cikin jerin kasashe na farko da za su fara amfana da tallafin gaggawa da Bankin Duniya za ta bawa kasashe masu tasowa domin taimaka musu w
Ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya ce gwamnati ba za ta bayar da gawawwakin wadanda suka mutu sakamakon cutar Coronavirus (COVID-19) ga iyalansu ba.
Kanun labarai na kwanakin nan na bayyana faduwar da 'yan kasuwa suke yi ne sakamakon muguwar annobar coronavirus. Akwai kuwa jama'ar da ke ta kokarin taimakon..
Wasu masu sana'ar shanu sun yi fadan da ya kai ga har suka halaka junansu, duk kuwa a kan mace. Dukkan mazan biyu kuwa masu aure ne kuma an gano sun yi fadan...
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane ashirin (20) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari