Latest
Gwamnatin jihar Legas ta alanta sallamar karin masu fama da cutar Coronavirus 4 daga asibitinta . Gabanin yanzu, an sallami mutane 18 bayan an tabbatar da hakan
Wasu ma'aurata sun saka wa tagwayen da suka haifa suna 'Corona' da 'Covid' duk da tashin hankalin da annobar ta haifar a duniya. Kalmomi biyu na 'Corona' da...
Wasu bayanai masu karfi da suka billo a ranar Alhamis, sun nuna cewa gwamnatin tarayya ta zabtare kasafin kudin majalisar dokokin tarayya na 2020 da biliyan 2.
A cewarsa, ya yi haka ne domin taimaka ma wannan kwamiti domin gudanar da aikinta na kare yaduwar cutar a jahar, wanda ta tilasta ma gwamnan jahar, Sanata Bala
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Edo ta sanar da kama wani shugaban jam’iyyar APC a matakin mazaba a jahar Edo, Mista Sunday Erhabor da yunkurin damfara
Wasu jama’a na gudun mutanen da suka dawo jahar Adamawa daga birnin Abuja da jahar Lagas kan tsoron kamuwa da cutar covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus.
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun harbi mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta Abia Warriors, Charles Tambe a birnin Ibadan da ke jihar Oyo kamar yadda Leg
Kungiyar a wata wasika da ta aike wa kakakin majalisar dokokin jahar Niger, ta nemi a samar da masarautun Kuta, Paiko, Galadiman Kogo, Bosso/Minna da Kafin Koro
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane shida da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a yau.
Masu zafi
Samu kari