Latest
Yan sandan jahar Lagas sun kama shahararriyar yar wasar kudu wato Nollywood, Funke Akindele-Bello kan shirya liyafa a gidanta duk da dokar hana taron jamaá.
Gwamnatin jihar Osun ta sallami mutumin farko da ya kamu da cutar Coronavirus tare da mutane 109 da suka shiga jihar daga kasar Birtaniya da Cote d’Ivoire.
Gwamnatin jihar Legas a ranar Lahadi ta sanar da cewa an sake sallamar mutane biyar masu cutar Coronavirus bayan samun waraka a asibitin jinyar cututtuka Yaba.
Kazalika ya mayar da martani a kan sukar da wasu gwamnoni ke yi wa gwamnatin tarayya a kan rashin samar da isassun na'aurar taimakon numfashi (ventilators) ga
Gwamnatin Jihar Sokoto karkashin Mai girma Aminu Waziri Tambuwal ta dauki mataki na yaki da cutar Coronavirus. Za a rika bin wadanda su ka dawo daga kasar waje.
Gwamnatin jahar Lagas ta sanar da cewar wani mutum dan shekara 36 ya mutu sakamakon Coronavirus a jahar. Kwamishinan lafiya na jahar ne ya tabbatar da hakan.
Ya bayyana cewa 'yan bindigar, wadanda aka gano cewa masu garkuwa da mutane ne, sun kewaye gidan Mamman tare da yin harbin iska domin tsorata jama'a. Shaidar
Adadin wadanda suka mutu a Najeriya sakamakon covid-19 ya karu zuwa 5, a bisa ga bayanin da Cibiyar yaki da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta fitar.
Akwai alamun firgici da dimaucewa a tattare da mutanen, wadanda yunwa ta bayyana kuru-kuru a jikinsu. Kwamishinan aiyuka na musamman a jihar Zamfara, Alhaji Moh
Masu zafi
Samu kari