Latest
Tun bayan gwajin farko daka gudanar a kan mutanen, kungiyar likitocin asibitin (NARD) ta bayar da shawarar a mayar da su cibiyar killacewa a ranar 31 ga watan
Jami'an 'yan sanda sun kama matar ne ranar Asabar tare da mayar da ita cibiyar killacewar. Kwamishinan 'yan sandan jihar Osun, Johnson Kokumo, yana cikin cibiya
Annobar COVID-19 ta nemi ta kai Kamfanin NNPC. Kamfanin ta yi magana game da wanda ya ya kamu. NNPC ta ce wanda ya ke dauke da COVID-19 ba Ma'aikacin ta ba ne.
Sanata Shehu Sani ya bukaci Gwamnati ta fito da sunayen wadanda aka ba kyautar N20, 000. Da alamu Shehu Sani bai yarda cewa an kashe wannan kudi a yanzu ba.
A ranar Asabar ne shugaban kasar Amurka, Donad Trump, ya bayyana cewa ba zai iya rufe fuska da takunkumi ba duk da sabuwar dokar kare lafiya a kasar Amurka ta
Majalisa ta bukaci a daina biyan kudin wuta a Najeriya saboda COVID-19. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce ya kamata wutar lantarki ta daina kiftawa a lokacin nan
A Najeriya Gwamnatin Tarayya ta roki Majalisa damar amincewa da bude asusun agajin COVID-19. Ministar kudi ta na neman tatso N500bn na yaki da cutar a kasar.
A cikin sanarwar da ya fitar dauke da saka hannunsa a ranar Asabar ya ce kawo yanzu Najeriya ba ta fara amfani da fasahar 5G ba kuma ofishinsa bai bawa kowane k
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane biyar(5) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar
Masu zafi
Samu kari