Latest
Jirgin ya tashi ne daga Najeriya da safiyar ranar Asabar, sannan ya dawo Najeriya tare da kayan da ya dauko daga kasar Turkiyya mai nisan tafiyar sa'o'i 7 daga
‘Dan wasan Manchester City, Kyle Walker zai fuskanci hukunci, bayan da ya karya dokar hana fita inda ya shirya wani bikin da ya gayyato karuwai a Kasar Ingila.
Yan sanda a kasar Afirka ta Kudu sun kama wani ango da amaryarsa da malamin coci da kuma baki 40 da suka karya dokar hana fita da hukumomi suka sanya don corona
Biyo bayan faduwar da farashin mai ya yi, gwamnatin tarayya ta rage farashin kowani litan mai zuwa naira 125 daga naira 145 kan kowani lita a ranar 18 ga Maris.
Tsohon Shugaban kasar Libya Mahmoud Jibril jiya. COVID-19 ta kashe Shugaban da ya jagoranci tunbuke Gaddafi a Libya. Mahmoud Jibril ya mutu ne a kasar Masar.
Mutum 620 ne aka tabbatar sun mutu bayan sun kamu da cutar COVID-19 Ranar Asabar. Wannan na nufin an yi makokin mutuwar mutane 620 da ke jinyar COVID-19 a ranar
Kafatanin ma’aikatan fadar gwamnatin jahar Kaduna na zaman dar dar biyo bayan gano wasu mutane uku a jahar Kaduna da suka kamu da cutar Coronavirus sakamakon mu
Gwamnatin jahar Borno ta sanar da fara aikin sabunta gidaje 500 da kungiyar ta’addanci na Boko Haram suka lalata a garin Kawuri na karamar hukumar Konduga na ja
A halin yanzu an fara kiran Gwamna Bello Matawalle ya koma Jam’iyyar APC a Zamfara. Amma Gwamnan Zamfara ya ce ba ta lissafin sauya-sheka ya yi ba a yanzu.
Masu zafi
Samu kari