Latest
Dazu ne Boris Johnson ya fara jinya a asibiti bayan COVID-19 ta kama shi. Shugaban na Ingila ya fita daga kulle a gidansa, ya koma jagoranci daga dakin asibiti.
Kwamitin kar ta kwana na yakar COVID-19 a jihar Kwara ta tabbatar da bullar cutar na farko a jihar. Mutane biyu aka tabbatar sun kamu da cutar. TVC News ta ruwa
Ministar ta bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar da umarnin a dauki 'yan Najeriya 774,000 (kimanin mutum 1000 kowacce karamar hukuma) aiki na
Gwamnatin jihar Legas a ranar Litinin ta sanar da cewa an sake sallamar mutane biyu masu dauke da cutar Coronavirus bayan samun waraka a asibitin jinyar cututtu
Rahotanni da muke samu yanzu ya nuna cewa Kwamishinan birane da wutar lantarki na jahar Bayelsa, Alexander Markus Senlo ya rasu, bayan ya yi rashin lafiya.
Da yake gabatar da jawabi a wurin bikin yaye dakarun sojin, shugaban rundunar NAF (CAS), Air Marshal Sadique Abubakar, wanda shugaban sashen bayar da horo na
Tun a ranar 29 ga watan Maris Legit.ng ta wallafa rahoton cewa hamshakin attajirin dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote, zai samar da wata cibiyar killace wa mai ga
Gwamnatin kasar Ghana ta sanar da wasu shirin tallafi da ta tanadar wa al’ummanta domin rage masu radadin lamura sakamakon annobar coronavirus wacce ta mamaye
Yayinda jihar Kaduna ta samu karin mai cutar Coronavirus daya ranar Lahadi, wanda ya kai adadin masu cutar a jihar 5, gwamnatin jihar ta ce kawo yanzu an tura.
Masu zafi
Samu kari