Latest
Gwamnan Katsina ya bada sanarwar cewa za a binciki wadanda ake zargin sun kamu da cutar Coronavirus bayan Coronavirus din ta kashe wani Bawan Allah a Daura.
Atiku Abubakar ya bada shawarar zaftare kasafin kudin ‘Yan Majalisar Tarayya a Najeriya da fadar shugaban kasa. Atiku ya ce ayi watsi da kasafin 2020, a yi sabo
Wasu 'yan Najeriya mazauna kasar China sun zargi 'yan kasar da fatattakarsu daga dakuna otal don gudun kada su dawo musu da cutar coronavirus. Kwayar cutar dai
Wasu mazauna Abuja da Legas sun fara karya dokar hana walwala da gwamnatin tarayya ta bada don hana yaduwar cutar coronavirus a kasar nan. A ranar 29 ga watan M
Ministan Lafiya na Najeriya, Osagie Ehanire ya ce gwamnatin tarayya za ta fara duba masu ruwa da tsaki a fannin magungunan gargajiya don yakar cutar coronavirus
Da ta ke mayar da martani a kan umarnin shugaba Buhari, ministar ta bayyana cewa za a cigaba da shirin ciyarwar a fadin kasa. Sai dai, kalaman na Sadiya sun
Yayan gwamnan jahar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, watau Yaya Adamu ya kubuta daga hannun miyagun yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan kwashe kwanaki 12 a ha
Wata mata yar Najeriya mai shekaru 64 a duniya Mmaete Greg ta rasu a kasar Birtaniya sakamakon kamuwa da ta yi da cutar Coronavirus, kamar yadda gwajin da aka g
Gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da kama wasu limaman coci coci guda biyu tare da gurfanar da su gaban wata kotun majistri sakamakon kamasu da ta yi da tara gang
Masu zafi
Samu kari