Latest
Mutane bakwai (7) dake killace a asibitin jamiar Abuja UATH bayan sun kamu da cutar COVID-19 (Coronavirus) a makonni baya sun samu lafiya kuma an sallamesu.
Gwamnatin tarayya ta fara rabon tan 70,000 na kayan abinci iri daban-daban ga talakawan Najeriya, daga cikin kokarin da take yi na rage masu radadin covid-19.
Mun samu labari cewa annobar Coronavirus ta ci mutum 1 a Garin Shugaban kasa. Gwamna Aminu Masari ya ce COVID-19 ta kashe wani Likita da ya dawo daga Legas.
Tsohon shugaban hukumar inshorar lafiya ta kasa NHIS), Farfesa Usman Yusuf, ya nuna damuwarsa tare da bayyana cewa abinda suke gani a matsayinsu na kwararru yan
Gwamnatin Saudi ya bayyana yadda annobar Coronavirus za ta kama Jama’a. Ana sa ran mutane 200, 000 su kamu da cutar Coronavirus a Saudi cikin kwanaki masu zuwa.
Wata budurwa wacce ta samu waraka daga cutar Coronavirus a jihar Legas mai suna, Ayodeji Osowobi, ta bayyana abubuwan da ta fuskanta killace a asibiti saboda.
Kasar Iceland ta bayyana addinai da abubuwan cutarwa ga rayuwar dan Adam. Kasar Iceland dai wani karamin tsibiri ne da ke Arewacin Atlantic. Majalisar tarayyar.
Rundunar 'yan sandan kasar Afrika ta Kudu (SAPS) ta damke ango da amarya, fasto da kuma sama da 'yan biki 40 sakamakon karya dokar hana walwala ta kasar da...
Kamfanin Dillancin Labarai ta Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa gwamnatin jihar ne ta bayar da kayayyakin abincin domin a raba wa talakawa yayin da suke zaune a gi
Masu zafi
Samu kari