Latest
A gobe Alhamis 9 ga watan Maris ne gwamnatin tarayya za ta fara sakin fursunonin da shugaban kasa ya yi wa afuwa ta musamman a yunkurin ta na rage cinkoso a gid
Hukumar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da samun karin mutane 22 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 a kasar. Hakan na nuna cewa
Shugaban hukumar man fetir ta Najeriya, NNPC, Mele Kyari ya bayyana cewa daga yanzu NNPC za ta cire hannunta daga gudanar da matatun man fetir na kasa gaba daya
A yanzu haka ana cikin zaman dar dari a garin Wukari na jahar Taraba sakamakon wani sabon rikici daya kaure tsakanin mayakan kabilun Tibi da mayakan kabilun Juk
A wata takarda da shugaban fannin yada labarai da hulda da jama'a, Malam Azeez Sani ya fitar, ya ce hukumar ta bayyana cewa jarabawar masu kammala firamare kada
Gwamnatin jihar Katsina ta janye dokar dakatad da Sallolin Jumaa a Masallatan jihar bayan ganawar shugabannin addini, sarakunan gargajiya da jami'an tsaro.
Hadakar kamfanpnin rarraba hasken wutar lantar na kasa (DisCos) sun sanar da cewa sun ji kiran gwamnatin tarayya a kan bawa jama'a wutar lantarki kyauta har na
Mun ji labari cewa annobar Coronavirus ta fara cin Najeriya da sauran kasashen da ke da mai. A yanzu kasuwar danyen man kasar ya ragu a manyan kasuwannin Duniya
A ranar Laraba, gwamnatin Bauchi ta ce a watan Mayu da Yuni, ma'aikatan jihar ba zasu samu cikakken albashi ba. Hakan zai kasance gudunmuwarsu ga yakin COVID19.
Masu zafi
Samu kari