Latest
Gwamnatin jihar Neja ta killace mutane 27 bayan an zargesu da mu'amala da wani mutum mai dauke da cutar coronavirus. Mutumin ya iso ne daga karamar hukumar Mash
Ministar kudi Ngozi Okonjo Iweala ta nunawa Gwamnati Najeriya yadda ake taimakon Talakawa. Tsohuwar Ministar kudi ta yi tsokacin kan yadda Ruwanda ke taimako.
Matasa a Kaduna sun yi zanga-zanga a kan kisan wasu mutane biyar da ake zargin jami’an yan sanda da yi a garin Trikania da ke karamar hukumar Kaduna ta Kudu.
Kafatanin yayan majalisar dokokin jahar Kaduna sun amince da sadaukar da albashinsu na watan Afrilu domin yaki da cutar Coronavirus tare da rage ma al’ummar jah
Gwamnatin Sokoto ta gano mutane 29 da suka dawo jahar daga kasashen waje da wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar Coronavirus a jahar.
Mun ji cewa Hukumar NCDC, da Gwamnatin Najeriya sun samu wasu kudin bunkasa harkar kiwon lafiya. Ana sa ran cewa wadannan kudi sai sun haura Naira biliyan 29.
Ofishin akawunta janar na tarayya na ci bal-bal yanzu haka. Ginin da aka fi sani da 'Gidan baitul mali' wato Treasury House' na kusa da hedkwatar hukumar yan.
Allah Ya kubutar da babban mashawarcin gwamnan jahar Nassarawa Abdullahi Sule a kan harkokin kananan hukumomi da masarautun gargajiya, John Mamman, daga hannun
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta kwaso yan Najeriya mazauna kasashen waje zuwa gida Najeriya, amma fa sai an yi musu gwajin Coronavirus, kuma
Masu zafi
Samu kari