Latest
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ziyarci fadar shugaban kasa a ranar Alhamis, 9 ga watan Afrilu. Ya kuma yi ganawar sirri da shugaba Buhari.
Jami'a a asibitin Egbe da ke karamar hukumar Yagba ta yamma a jihar Kogi sun hana ajiye wata gawa a ma'adanar gawawwaki a kan zargi tana dauke da cutar coronavi
Kasar Najeriya da jamhuriyar Chadi a ranar Alhamis sun amince da jaddada yarjejeniyad yakar Boko Haram da ke tsakaninsu. Ministan tsaro, Manjo janar Bashir Maga
Bayan dakatar da haska shirin Kwana Casa'in da Gidan Gidan Badamasi da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tayi, alamomi na bayyana cewa gidan talabijin din A
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya nisanta kanshi daga fostocin yakin neman zabensa a matsayin shugaban kasa a 2023 da ke yawo. Wata fosta mai dauke da
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya bayyanawa duniya cewa ya Allag ya bashi waraka daga cutar Coronavirus bayan gwaji na biyu da aka yi masa.
Marasa lafiya sun gamu da kabakin alheri yayin da gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle ya kai ziyara dubiya asibitin kwararru na Yariman Bakura dake garin Gus
Kwararrun likitoci guda 100 ne suka gamu da ajalinsu sakamakon kamuwa da suka yi da cutar Coronavirus yayin da suke kula da masu dauke da cutar a kasar Italiya.
A yau Alhamis ne rundunar dakarun kasar Chadi ta ce ta kammala kai hari ga mayakan Boko Haram da ke yankin iyakar Chadi da rundunar soji 52. Ta samu halaka maya
Masu zafi
Samu kari