Latest
A tsaka da adawa, likitoci 15 daga kasar China sun iso Najeriya a ranar Laraba don taya yakar muguwar cutar coronavirus. Gwamnatin tarayya ta karba wasu kayay
Yau ne Gwamnatin Najeriya ta yafewa manyan ‘Yan siyasa da Sojin da su ka yi laifi a shekarun baya. Buhari ya yafewa na hannun-daman Awolowo bayan shekaru 58.
Gwamnan jahar Kogi, Yahaya Bello ya dage dokar hana bude Masallatai, coci-coci da sauran wuraren ibada domin baiwa Musulmai da sauran mabiya addinai daban daban
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin sakin yan gidan yari 2,600 a fadin tarayya domin rage cinkoso cikin gidajen gyara halin Najeriya. Ministan ya bayyana.
Wata kotun majistri dake zamanta a garin Yaba na jahar Legas ta kama wasu mutane 14 da laifin yin karan tsaye ga umarnin gwamnatin jahar na zama a gida don gudu
A cikin wata wasika da ya aike zuwa ga sakataren gwamnatin jahar, Abdulqadir Damboa, ya ce murabus din nasa ya fara aiki daga ranar Alhamis, 9 ga watan Afrilu.
Wani dan majalisar dokokin jahar Katsina, Malam Mustapha Rabe, ya bayar da tallafin naira miliyan 1.5 domin gina Masallaci a kauyen Muludu da ke mazabarsa.
‘Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya tare a wani da ya ci fiye da N3b a kasar Portgual. Katafaren gidan Tauraro Ronaldo na Naira Biliyan 3 ya na Kauyensu.
NCDC ta karyata rahotannin da ke ikirarin cewa ta kashe kimanin naira biliyan daya wajen aike wa yan Najeriya sakonnin waya kan yadda za su kauce wa COVID-19.
Masu zafi
Samu kari