Latest
Mun ji cewa Dakarun Sojojin Najeriya za su maida Boko Haram tarihi kwanan nan. Tukur Buratai ya fadawa Dakarun Najeriya su fara shirin ganin karshen Boko Haram.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Ismail Afakallah ta yi sulhu da gidan talabijin Arewa24 bayan takaddama da suka samu a farkon.
A jawabin da ya yi wa manema labarai a gidan gwamnati bayan an sallame shi, ya mika godiyarsa ga yan Najeriya da mutanen jiharsa musamman sarakuna, malamai da m
Yayinda duniya ke cigaba da laluben maganin cutar Coronavirus bayan kwanaki 100 da bullowarta, Mai alfarma sarkin Musulmi ya baiwa kungiyar kiwon lafiyar duniya
A yammacin ranar Alhamis 9 ga watan Afrilun 2020, an samu mutane 288 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 a Najeriya kamar yadda Hukumar Kula da Cututtuka masu
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta kammala kafa cibiyar gwajin cutar Coronavirus a asibitin koyarwar Malam Aminu Kano dake jihar Kano, ta fark
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa za ta dauka tsauraran matakai don ganin bayan mayakan Boko Haram. Ya sanar da hakan ne a fadar shugaban kasa a
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya koka da mummunan halin da asibitocin kasar nan ke ciki. Mustapha, wanda shine shugaban kwamitin shugaban kasa na
Wata kungiya mai suna The Concerned Citizens of Zamfara State ta bayyana cewa akwai yiwuwar jamiyyar APC ta rasa mambobi da magoya bayan ta masu yawa idan Gwamn
Masu zafi
Samu kari