Latest
Kwamishinan lafiya na jahar Lagas, Akin Abayomi ya sanar da labarin mutuwar wani mara lafiya sakamakon cutar corona a safiyar ranar Asabar, 11 ga watan Afrilu.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai ya koma yankin Arewa maso gabas din kasar nan don jagoràntar yaki da 'yan ta'adda. Legit.ng ta ru
An gano wani dauke da cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyar Congo, lamarin da ya tayar hankulan jama'a a yayin da ake fama da annobar coronavirus. Cibiyar lafiy
Matakin da hukumar tace fina-finai ta Kano ta dauka na dakatar da shirin Kwana Casa'in da kuma Gidan Badamasi ya jawo mata caccaka da yabo daga wajen jama'a.
A ranar Juma'a da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hadu da mataimakinsa, Yemi Osinbajo don tattauna hanyoyin hana yaduwar cutar coronavirus da kum
Mazauna unguwannin sun bayyana cewar ba su san an bayar da wani tallafin kudi domin rage wa talaka radadin matsin tattalin arziki da annobar cutar coronavirus
A taron da ya wanzu tsakanin kakakin majalisar tarayya, Femi Gbajabiamila da jakadan kasar China a Najeriya, Zhou Pingjian, kakakin ya bayyana cewa ya zama tila
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane goma sha bakwai (17) da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya.
Firgici da fargaba ta shiga zukatan jama'ar jihar Kano a kan mutuwar wani Abdulrasheed Ibrahim. Mazaunin kwatas din Gwammajan ya mutu ne bayan ya killace kansa.
Masu zafi
Samu kari