Latest
A yayin da dokar kulle ta ci gaba a jihohin Abuja, Ogun da Legas, wasu bidiyo sun fara yawo a kafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon dai an ga wasu mayunwatan
Gwamnatin jahar Gombe, ta ce sakamakon gwajin mutane 22 da ake zargin suna da coronavirus, wanda aka aika cibiyar NCDC ya fito, kuma ya nuna basa da cutar.
A kokarinta na rage ma jama’a radadin mawuyacin halin da aka tsinci kai a ciki a sanadiyyar annobar Coronavirus, gwamnatin jahar Legas ta bullo da tsarin ciyar
Gwamnatin kasar Saudiyya ta bayar da tallafin kayan abinci ga mutane 1000 a jahar Kaduna don rage musu radadin mawuyacin halin da suke ciki sanadiyyar annobar C
Gwamnatin jahar Legas ta bayyana cewa ta gano wasu sabbin mutane 119 dake dauke da alamomin annobar cutar Coronavirus, watau COVID-19 mai toshe numfashi...
Wani ‘Dan Majalisan APC ya ba mutanensa kyautar tireloli 11 na shinkafa a Jihar Neja. Hon. Mohammed Umar Bago mai wakiltar Mazabar Chachaga ne da wannan aiki.
Jimillan mutane 189 ne suka rasa rayukansu a sanadiyyar cutar zazzabin Lassa a Najeriya cikin shekara 2020, kamar yadda hukumar kare yaduwar cututtuka, NCDC ta
Wani jinjiri a garin Saharanpur da ke Uttar Pradesh a kasar India an sa mishi suna Sanitiser. Iyayen sun ce sun yi hakan ne don tunatar dasu irin halin da duniy
Cibiyar Takaita Yaduwar Cututtuka ta Najeriya, NCDC, a jiya ta tabbatar da sabbin mutane 3O da suka kamu da coronavirus a kasar wadda hakan ya kawo jimillar mas
Masu zafi
Samu kari