Latest
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane sha tara (19) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin wata takarda da aka aikawa manema labarai ranar Laraba. Takardar na dauke da sa hannun Injiniya Haruna Manu, mataimakin gwamnan jihar
Mata da diyar Oba Olusanjo Ojo, Baba-Aso na garin Igbole da ke Igboora, babban birnin karamar hukumar Ibarapa ta jihar Oyo anyi garkuwa dasu. Wakilin jaridar Le
Lai Mohammed ya ce gwamnatin tarayya ba zata iya rabawa yan Najeriya kudaden tallafi da hukumomi masu zaman kansu suka bayar don yakar cutar coronavirus ba.
Mai girma gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin rufe jihar na mako daya. Dokar hana shiga da fice a jihar Kano din za ta fara aiki ne daga
Mafarauta daga kauyukan Kaurawa, Gidan Goge, Tashar Tsamiya da Zan Bago na gudumar Pauwa da ke karamar hukumar Kankara ne aka kashe. Wadanda ake zargin 'yan bin
Maaikatar kiwon lafiyan jihar Kano ta bayyana cewa an samu karin mutum daya da suka kamu da cutar a jihar, kwana uku da bullar cutar a jihar a yau Talatta.
Gwamnatin jihar Legas ta ce ta sake sallamar masu cutar Coronavirus takwas da suka samu waraka a asibitin jinyar cututtuka dake unguwar Yaba ta jihar a yau.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya mika ta’aziyyarsa ga kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a kan mutuwar surukarsa, Mildred Bisalla.
Masu zafi
Samu kari