Latest
Gwamnatin Najeriya karkashin jagoracin shugaba Muhammadu Buhari, ta bayyana rashin jin dadinta dangane da cin zarafin 'yan kasar nan da ake yi a birnin Sin.
Duk da an samu rudani a kan kisan matashin, majiyar jaridar 'The Nation' ta rawaito cewa daya daga cikin jami'an tsaro da suka zo domin kwantar tarzoma ne ya ha
Mazauna garin Daura sun bayyana cewa kullen da suke fuskanta a garin ya kara musu yunwa ne don basu da kudin siyan abinci. Kamar yadda jaridar The Punch ta wall
Da ta ke amsa tambaya a kan hanyar da gwamnati za ta bi wajen zakulo mutanen da su ka dace a bawa tallafin, ministar ta bayyana cewa gwamnati za ta yi amfani da
A sallami karin mutane bakwai daga cibiyar killacewa da jinyar masu cutar Coronavirus dake asibitin koyarwan jami'ar Abuja dake Gwagwalada, birnin tarayya.
Jami'ai sun ce cutar kyanda na iya barkewa a sanadiyar yadda aka mayar da hankali wajen yakar annobar cutar corona virus da ta karade ko ina a fadin duniya.
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta kawo dabarun koyor da karatu a lokacin kullen. Za ayi amfani da gidajen rediyo da talabijin wayen koyar da darasi
Kakakin majalisar dokokin jahar Nasarawa, Ibrahim Balarabe Abdullahi, ya ce gwamnan jahar, Abdullahi Sule, ya ba yan majalisar dokokin jahar su 24 motocin Hilux
Gobara ta tashi a hedikwatar hukumar yi wa kasuwanci rijista ta kasa (CAC) da ke unguwar Maitama a birnin tarayya, Abuja. SaharaReporters tarawaito cewa wutar g
Masu zafi
Samu kari