Latest
Babban malamin Musulunci kuma Shugaban darikar Tijjaniya a Najeriya, Sheikh Dahiru Bauchi, ya bayyana cewar a jahar Bauchi zai gudanar tafsirinsa na azumin bana
Gwamnatin jahar Neja a ranar Laraba, ta sallami mutane 27 da aka zarga da cutar COVID-19, wadanda aka killace, bayan gwaji ya nuna basa dauke da mummunar cutar.
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta rage farashin takin zamani samfurin NPK kilo 50 da kashi 9.1 domin taimaka ma manoma.
Bayan sallamar mutane 9 da aka sallama jiya da dare, ministan birnin tarayya, Muhammad Musa Bello, ya sanar da cewa an sake sallamar wasu uku da daren yau.
Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC, ta yaba da matakin garkame jahar Kano tare da sanya takunkumi ga al’ummar jahar domin kare yaduwar cutar Coronavirus a jahar.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce har yanzu bai warke daga coronavirus da ta kama shi ba inda ya kara da cewa shi da kansa zai sanar da yan Najeriya i
An samu tangarda yayin tiyatar da ake kira 'liposuction', wacce masana su ka ce ana gudanar da ita ne domin rage wa mutum kitse a cinya, dantse, ciki da sauran
A makon nan Gwamnatin Jihar Kaduna ta fara sake yi wa gadar kawo zani a halin yanzu. Dama tun a shekarar bara gwamnatin Kaduna ta ce za ta gyara gadar Kawo.
Gwamnatin jihar Neja ta hana wata tirela makare da jama'a ta shiga jihar. Babbar motar ta taso ne daga jihar Legas. Shugaban kwamitin ko ta kwana a kan annobar
Masu zafi
Samu kari