Latest
An samu karin mutane 5 masu cuta mai toshe numfashi watau Coronavirus da suka samu sauki da lafiya bayan kwashe kwanaki suna jinya a jihar Legas da Bauchi.
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi sun damke wata tsohuwa mai shekaru 75 wacce ake zargi da duka tare da zuba barkono a ido da gaban mai aikinta. Makwabtan matar
Ma’aikatar lafiya ta kasar Saudiyya ta bayyana cewa, annobar cutar coronavirus ta sake kashe mutane hudu sun mutu a kasar a cikin sa’o’i 24 da suka gabata.
Sakamakon gwajin da aka yiwa wani likita wanda ya yi cudanya da mutum na farko wanda cutar coronavirus ta harba a jihar Kano ya tabbatar ba ya dauke da cutar.
Najeriya, kasar nahiyar Afrika ma fi yawan jama'a, ta saka dokar rufe rufe manyan biranenta; Legas da Abuja, tare da saka dokar takaita zirga-zirga a sauran sas
Malamai a jahar Kano, sun amince da dakatar da sallar juma’a a fadin masallatan jahar, a yayin da dokar hana fita da gwamnati ta saka ke fara aiki a yau Alhamis
Ministar kudi, Zainab ta bayyana ainahin dalilin da ya sa Asusun Lamuni na Duniya ba ta sa Najeriya cikin kasashe matalauta da za ya yi wa sassaucin bashi ba.
Yanzu nan mu ke jin cewa wata gobara ta kona wani mutumi kurmus a kasuwar Bauchi. Wannan gobara ta kama wannan kasuwa da ake ji da ita a Arewacin Najeriya.
Shugaba Muhammadu ya rubutawa Shugaban Birtaniya takarda ya taya Firayim Ministan na Ingila warkewa daga COVID-19. Buhari ya aikawa Boris Johnson wasika ne.
Masu zafi
Samu kari