Latest
A ranar Alhamis ne mayakan Boko Haram suka kai hari a babban sansani na musamman da ke Ngamdu, inda Janar Buratai ya yada zango don ganin karshen mayakan. Babba
Wannan shine karo na farko da aka fara gano wadannan sabbin kwayoyin cutar a karkashin shirin Lafiya ta Smithsonian Global Health Program inda masu binciken suk
A kokarin ganin jama'a sun bi dokar hana zirga-zirga a babban birnin tarayya don hana yaduwar cutar coronavirus, ministan birnin tarayya ya bayyana cewa za a fa
Hukumar dakile yaduwar cututtuka a Najeriya, NCDC, ta ce tana fuskantar manyan kalubale a fagen yaki da cutar covid-19 wadda ta zamto alakakai a sassan duniya.
A jiya NMA ta sanar da cewa wani Babban Malamin asibiti ya rasa ransa wajen ceto ran wanda ya kamu da cutar. Likitan ya kamu da COVID-19 a wajen maras lafiya.
Rundunar taimakon gaggawa ta jihar Sokoto a kan cutar coronavirus, ta ce mutane 170 ne ake kan bincika a jihar. Shugaban kungiyar, Dr. Ali Inname ya sanar da wa
Wani sashi na mazauna kasar Kenya a Murang sun koma amfani da dan kamfai na mata da aka sarrafa shi ya koma tamkar takunkumin rufe fuska. Wasu yan kasuwa ne dai
A yau hankalin kowa ya tafi kan Coronavirus, cutar Lassa ta na kashe Jama’a babu kaukautawa. Zazzabin cutar Lassa ya kashe mutum fiye da 180 cikin kwanaki 90.
Gwamnatin tarayya ta ce babu daya daga cikin ma'aikacin lafiyar kasar China da suka zo a makon da ya gabata mai dauke da cutar coronavirus. A ranar Larabar mako
Masu zafi
Samu kari