Latest
Minista Geoffrey Onyeama ya bayyana haka ne yayin da taron kwamitin shugaban kasa dake yaki da COVID-19 a ranar Litinin, inda yace za’a debo yan Najeriyan ne mu
Jama’tul Nasril Islam ta yi kira ga kafatanin al’ummar Musulman Najeriya da su saurari sanarwar mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar kafin su dauki
Gwamnatin jahar Borno ta samu nasarar binciko mutane 99 da suka yi mu’amala da mutum na farko da ya kamu da annobar Coronavirus mai toshe numfashi a jahar.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-olu, ya ce gwamnatinsa za ta gurfanar da wasu ma su dauke da kwayar cutar covid-19 da su ka yi karya a kan bayanan tafiye
Kakakin hukumar KAROTA, Nabilusi Abubakar, ya sanar da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN), a ranar Litinin, cewa sun kama motoci 35. NAN ta rawaito cewa
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a ranar Litinin ya bada gudunmuwar sabuwar asibitinsa ta Amana Hospital ga gwamnatin jihar domin yakar.
Gwamnatin jihar Edo ranar Litinin a babbar birnin jihar, Benin, ta sanar da sallamar mutum na bakwai mai fama da cutar Coronavirus bayan samun waraka daga cutar
Wani Limamin Masallaci ya rasa kujerarsa a kan sallar Juma’a a Kaduna. Wannan Limai ya dauki matakin daina sallar jami’i ba tare da ya tuntubi kwamitinsa ba.
Wannan sabon harin na zuwa ne bayan kwana daya da kai wani hari da aka kashe mutane 47 a kauyukan Danmusa da Safana na jihar Katsina. A ranar Litinin ne mazauna
Masu zafi
Samu kari